Mutanen Egba

Mutanen Egba

Yankuna masu yawan jama'a
Najeriya
Kabilu masu alaƙa
Yarbawa

Mutanen Egba rukuni ne na Yarabawa, ƙabilun yammacin Najeriya, mafi yawansu sun fito ne daga yankin tsakiyar jihar Ogun wato yankin Ogun ta tsakiya.

Yankin Sanatan Ogun ta Tsakiya ya ƙunshi ƙananan hukumomi shida a cikin jihar Ogun: Abeokuta ta Arewa, Abeokuta ta Kudu, Ewekoro, Ifo, Obafemi Owode da Odeda.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search